Gagarumin faɗa ya sake ɓarkewa tsakanin dakarun gwamnati da mayaƙan M23 a Congo
#Qatar #قطر

Rikici ya sake ɓarkewa tsakanin mayaƙan M23 da dakarun Congo a ƙarshen makon da ya gabata a yankin Mwenga, a wani yanayi da ake kan tattaunawar zaman lafiya a Qatar da wakilan ɓangarorin biyu.
