An fara tattaunawar neman zaman lafiyar Chadi a Qatar
#Qatar #قطر
Gwamnatin mulkin sojan kasar Chadi da kungiyoyin ‘yan adawa da dama sun fara tattaunawar zaman lafiya a Qatar domin kawo karshen matsalar tawaye a kasar da kuma gudanar da zabe.