Ukraine ta rattaba hannu kan yarjejeniyar tsaro da Daular Larabwa da Qatar
#Qatar #قطر

Shugaban ƙasar Ukraine Volodymyr Zelensky ya rattaɓa hanu akan wata yarjejeniyar tsaro da ƙasashen Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa da Qatar a wani rangadi da ya gundanar a yankin Tekun fasha.
