Qatar .fr

Actualité et Informations

Ƙasashen Larabawa za su hallara a Qatar domin tattaunawa game da harin Israila

#Qatar #قطر

A wannan lahadi ne Qatar, za ta karɓi baƙuncin ƙasashen Larabawa Musulmi, domin tattaunawa game da harin da Isra’ila ta kai babban birninta a Talatar da ta gabata.

Suite de l’Article