Mayaƙan M23 sun rattaɓa hanu kan yarjejeniyar tsagaita a Qatar
#Qatar #قطر

A ranar Asabar makon da ya gabata ne Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo da kungiyar yan tawayen M23 suka rattaba hannu akan wata yarjejeniyar tsagaita wuta a birin Doha na Qatar da zumar kawo ƙarshen yakin…
